Castuner
Русский
English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

Lafiya Jari ce

RFI Hausa

Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.

Сайт подкаста

Слушайте в своём приложении

  • Apple Podcasts
  • Pocket Casts
  • Castro
  • Podcast Index
  • RSS

Эпизоды

24 эпизода

  1. Kashi 70 cikin 100 na al'ummar Ghana sun rungumi tsarin inshorar lafiya 6 дней назад 9:57
  2. Ƙalubalen da majinyata ke fustanka na yawan sauya magungunan da likitoci ke musu 2 недели назад 10:20
  3. Ƙasashen Afrika na fuskantar barazanar yaɗuwar cutar Ebola 3 недели назад 10:07
  4. Matsalar bijire wa magunguna da ƙwayoyin cuta ke yi a jikin ɗan adam 1 месяц назад 10:16
  5. Jamhuriyar Nijar ta shirya rigakafin cutar farar masassara a sassan ƙasar 1 месяц назад 9:49
  6. Tsadar maganin asibiti ya tilasta wa wasu jama'a komawa amfani da gargajiya 1 месяц назад 10:21
  7. Ƙalubalen lafiyar da matsalar birkicewar al'ada ke haifarwa ga mata 2 месяца назад 10:04
  8. Yawaitar ɓarkewar cutar Diptheria a sassan jihohin Najeriya 2 месяца назад 10:21
  9. Rawar da Ungozomar gargajiya ke takawa wajen ceton rai a yankunan karkara 2 месяца назад 10:09
  10. Lafiya Jarice: Muhimmancin tazarar haihuwa ga lafiyar uwa da jaririnta 2 месяца назад 10:03
  11. Mata dubu 14 ke kamuwa da cutar kansar mahaifa a Najeriya duk shekara-Rahoto 3 месяца назад 9:07
  12. Illar da ke tattare da shan magani ba tare da shawara ko umarnin likitoci ba 3 месяца назад 10:14
  13. Yadda cutar damuwa ke zama ruwan dare a tsakanin al'umma 3 месяца назад 9:58
  14. Yadda wuraren saida magunguna ke samun karbuwa a jamhuriyar Nijar lokacin damuna 3 месяца назад 10:01
  15. Yadda cutar kwalara ta jefa ɗumbin mutane cikin firgici a jihar Bornon Najeriya 4 месяца назад 9:56
  16. Yadda cutar Bilharzia ko Tsagiya ke barazana ga rayuwar ɗimbin ƴan Afirka 4 месяца назад 10:00
  17. Yadda farashin magunguna ke tashi a lokacin damuna da aka fi fama da cutuka 4 месяца назад 9:59
  18. Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa 4 месяца назад 10:05
  19. Matsalar ƙarin mahaifa ko fibroids ga lafiyar mata 5 месяцев назад 10:08
  20. Yadda cutar Typhiod ke barazana ga rayuwar miliyoyin mutane a Afirka da Asiya 5 месяцев назад 10:10
  21. Ƙaruwar masu fama da cutar sikila a Jamhuriyar Kamaru 5 месяцев назад 10:08
  22. Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi 6 месяцев назад 10:11
  23. Illolin magungunan matsi ga lafiyar mata 6 месяцев назад 10:06
  24. Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata 6 месяцев назад 9:59
88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108

Все подкасты с открытой лентой, прямо от их авторов.

Обзор

Все подкасты Добавить подкаст

Castuner

About CastunerPrivacyTerms

Язык

English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

© 2026 All Tuner Labs · Сделано с ❤️: Poblenou, Barcelona

0:00 0:00