Castuner
Galego
English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

Lafiya Jari ce

RFI Hausa

Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.

Web do podcast

Escóitao na túa aplicación

  • Apple Podcasts
  • Pocket Casts
  • Castro
  • Podcast Index
  • RSS

Episodios

24 episodios

  1. Kashi 70 cikin 100 na al'ummar Ghana sun rungumi tsarin inshorar lafiya hai 2 días 9:57
  2. Ƙalubalen da majinyata ke fustanka na yawan sauya magungunan da likitoci ke musu hai 1 semana 10:20
  3. Ƙasashen Afrika na fuskantar barazanar yaɗuwar cutar Ebola hai 2 semanas 10:07
  4. Matsalar bijire wa magunguna da ƙwayoyin cuta ke yi a jikin ɗan adam hai 3 semanas 10:16
  5. Jamhuriyar Nijar ta shirya rigakafin cutar farar masassara a sassan ƙasar hai 1 mes 9:49
  6. Tsadar maganin asibiti ya tilasta wa wasu jama'a komawa amfani da gargajiya hai 1 mes 10:21
  7. Ƙalubalen lafiyar da matsalar birkicewar al'ada ke haifarwa ga mata hai 1 mes 10:04
  8. Yawaitar ɓarkewar cutar Diptheria a sassan jihohin Najeriya hai 2 meses 10:21
  9. Rawar da Ungozomar gargajiya ke takawa wajen ceton rai a yankunan karkara hai 2 meses 10:09
  10. Lafiya Jarice: Muhimmancin tazarar haihuwa ga lafiyar uwa da jaririnta hai 2 meses 10:03
  11. Mata dubu 14 ke kamuwa da cutar kansar mahaifa a Najeriya duk shekara-Rahoto hai 2 meses 9:07
  12. Illar da ke tattare da shan magani ba tare da shawara ko umarnin likitoci ba hai 3 meses 10:14
  13. Yadda cutar damuwa ke zama ruwan dare a tsakanin al'umma hai 3 meses 9:58
  14. Yadda wuraren saida magunguna ke samun karbuwa a jamhuriyar Nijar lokacin damuna hai 3 meses 10:01
  15. Yadda cutar kwalara ta jefa ɗumbin mutane cikin firgici a jihar Bornon Najeriya hai 4 meses 9:56
  16. Yadda cutar Bilharzia ko Tsagiya ke barazana ga rayuwar ɗimbin ƴan Afirka hai 4 meses 10:00
  17. Yadda farashin magunguna ke tashi a lokacin damuna da aka fi fama da cutuka hai 4 meses 9:59
  18. Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa hai 4 meses 10:05
  19. Matsalar ƙarin mahaifa ko fibroids ga lafiyar mata hai 5 meses 10:08
  20. Yadda cutar Typhiod ke barazana ga rayuwar miliyoyin mutane a Afirka da Asiya hai 5 meses 10:10
  21. Ƙaruwar masu fama da cutar sikila a Jamhuriyar Kamaru hai 5 meses 10:08
  22. Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi hai 6 meses 10:11
  23. Illolin magungunan matsi ga lafiyar mata hai 6 meses 10:06
  24. Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata hai 6 meses 9:59
88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108

Todos os podcasts cunha fonte pública, escoitados directamente de quen os fai.

Explorar

Todos os podcasts Engadir un podcast

Castuner

About CastunerPrivacyTerms

Idioma

English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

© 2026 All Tuner Labs · Feito con ❤️ en Poblenou, Barcelona

0:00 0:00