Castuner
Svenska
English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

Kasuwanci

RFI Hausa

Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.

Poddens webbplats

Lyssna i din app

  • Apple Podcasts
  • Pocket Casts
  • Castro
  • Podcast Index
  • RSS

Avsnitt

24 avsnitt

  1. Yadda za a magance matsalar haƙar ma'adanai ba bisa ƙai'da ba a Najeriya för 2 veckor sedan 9:59
  2. Yadda fasahar AI ke tasiri wajen sauya harkokin bankuna a duniya för 1 månad sedan 9:59
  3. Borno na son farfado da tattalin arzikin waɗanda ricikin Boko Haram ya ɗaiɗaita för 1 månad sedan 10:08
  4. Rahoton CBN ya ce ƙarfin sayayyar ƴan Najeriya ya ƙaru a watan Satumba för 2 månader sedan 10:06
  5. Dalilin da ya sanya aka fara haramta sana'ar jari bola a wasu sassan Najeriya för 2 månader sedan 10:02
  6. Matatar matatar Ɗangote ta ƙaddamar da sayar da hannayen jarinta a hukumance för 2 månader sedan 10:10
  7. Tasirin da saida hannun jarin matatar man Dangote ke da shi ga al'umma för 3 månader sedan 9:56
  8. Sharhi kan kalaman Alhaji Atiku na maido da tallafin mai a Najeriya för 3 månader sedan 10:13
  9. Ghana ta zama ƙasa ta 6 a cikin jerin ƙasashen da ke samar da zinari a duniya för 3 månader sedan 10:00
  10. Me cigaban kasuwar hannayen jarin Najeriya ke nufi ga talakan ƙasar kashi na 2 för 3 månader sedan 9:55
  11. Cigaban kasuwar hannayen jari na nufin rayuwa ta fara inganta ga talakan Najeriya? för 3 månader sedan 9:53
  12. Ghana ta yiwa ƙasashen Afrika fintinkau a fannin ci gaban hada-hadar kuɗaɗe ta wayar hannu för 4 månader sedan 10:04
  13. Illar cushen kusan naira tiriliyan 1 a kasafin kuɗin Najeriya ga tattalin arziƙi för 4 månader sedan 9:58
  14. Matakin matatar Ɗangote ya fusata ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya för 4 månader sedan 10:12
  15. Rashin rassan bankuna ya tilastawa al'ummar karkara rungumar POS a Najeriya för 5 månader sedan 9:57
  16. Ana samun ƙaruwar cin bashin kuɗin kiran waya tsakanin jama'ar Najeriya för 5 månader sedan 10:15
  17. Yadda tattalin arzikin Ghana ke haɓɓaka sannu a hankali för 5 månader sedan 9:45
  18. Koken ƴan Najeriya kan yadda bankuna ke zare musu kuɗi daga asusun ajiyarsu för 6 månader sedan 10:32
  19. Yadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri för 7 månader sedan 10:30
  20. Yadda tsadar sufuri ya tilastawa 'yan kasuwa jingine sana'o'insu a Najeriya för 7 månader sedan 10:30
  21. Damarmaki da kuma ƙalubalen da manoman Albasa a arewacin Kamaru ke fuskanta för 7 månader sedan 9:59
  22. Matakan da bankin CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗi a Najeriya för 7 månader sedan 10:04
  23. Yadda matsalolin tsaro ke kassara kasuwanci a arewacin Najeriya för 8 månader sedan 10:00
  24. Yadda matasa ke fatan cin gajiyar yarjejeniyar tattalin arziki tsakanin Nijar da Algeria för 8 månader sedan 9:56
88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108

Varje podd med ett öppet flöde, spelad direkt från dem som gör den.

Bläddra

Alla poddar Lägg till en podd

Castuner

About CastunerPrivacyTerms

Språk

English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

© 2026 All Tuner Labs · Gjord med ❤️ i Poblenou, Barcelona

0:00 0:00