Castuner
English
English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

Fatawan malan jafar

Jafar Mahmud Adam

– 1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu .– 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu .– 3- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.– 4- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.– 5- Hukuncin mu a lama da bankunar riba ,da wajabcin barin geme, da wajabcin hijabi gamace yayin balaganta.– 6- Hukuncin zuwa mata masallaci ,da hukuncin shiga mata a rediyo da talavijin bada karatu , da mahimmacin iklasi .– 7- Hukuncin a dalci sakani yara , da hukuncin mayarda sallama ga kafiri , da hukuncin gojin jinni kafin aure.– 8- Hukuncin salatul faith ,da kuma hukuncin iyaye suhana yariyya aure, da hukuncin gayyatar arne buda baki a azumi.– 9- Hukuncin fita tsiraici ga mace ,da hukuncin kadaituwa da mace

Podcast website

Listen in your app

  • Podcast Index
  • RSS

Episodes

No episodes yet.

88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108

Every podcast with a public feed, played straight from the people who make it.

Browse

All podcasts Submit a podcast

Castuner

About CastunerPrivacyTerms

Language

English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

© 2026 All Tuner Labs · Made with ❤️ in Poblenou, Barcelona

0:00 0:00