Castuner
English
English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

Lafiya Jari ce

RFI Hausa

Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.

Podcast website

Listen in your app

  • Apple Podcasts
  • Pocket Casts
  • Castro
  • Podcast Index
  • RSS

Episodes

24 episodes

  1. Kashi 70 cikin 100 na al'ummar Ghana sun rungumi tsarin inshorar lafiya 2 days ago 9:57
  2. Ƙalubalen da majinyata ke fustanka na yawan sauya magungunan da likitoci ke musu 1 week ago 10:20
  3. Ƙasashen Afrika na fuskantar barazanar yaɗuwar cutar Ebola 2 weeks ago 10:07
  4. Matsalar bijire wa magunguna da ƙwayoyin cuta ke yi a jikin ɗan adam 3 weeks ago 10:16
  5. Jamhuriyar Nijar ta shirya rigakafin cutar farar masassara a sassan ƙasar 1 month ago 9:49
  6. Tsadar maganin asibiti ya tilasta wa wasu jama'a komawa amfani da gargajiya 1 month ago 10:21
  7. Ƙalubalen lafiyar da matsalar birkicewar al'ada ke haifarwa ga mata 1 month ago 10:04
  8. Yawaitar ɓarkewar cutar Diptheria a sassan jihohin Najeriya 2 months ago 10:21
  9. Rawar da Ungozomar gargajiya ke takawa wajen ceton rai a yankunan karkara 2 months ago 10:09
  10. Lafiya Jarice: Muhimmancin tazarar haihuwa ga lafiyar uwa da jaririnta 2 months ago 10:03
  11. Mata dubu 14 ke kamuwa da cutar kansar mahaifa a Najeriya duk shekara-Rahoto 2 months ago 9:07
  12. Illar da ke tattare da shan magani ba tare da shawara ko umarnin likitoci ba 3 months ago 10:14
  13. Yadda cutar damuwa ke zama ruwan dare a tsakanin al'umma 3 months ago 9:58
  14. Yadda wuraren saida magunguna ke samun karbuwa a jamhuriyar Nijar lokacin damuna 3 months ago 10:01
  15. Yadda cutar kwalara ta jefa ɗumbin mutane cikin firgici a jihar Bornon Najeriya 4 months ago 9:56
  16. Yadda cutar Bilharzia ko Tsagiya ke barazana ga rayuwar ɗimbin ƴan Afirka 4 months ago 10:00
  17. Yadda farashin magunguna ke tashi a lokacin damuna da aka fi fama da cutuka 4 months ago 9:59
  18. Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa 4 months ago 10:05
  19. Matsalar ƙarin mahaifa ko fibroids ga lafiyar mata 5 months ago 10:08
  20. Yadda cutar Typhiod ke barazana ga rayuwar miliyoyin mutane a Afirka da Asiya 5 months ago 10:10
  21. Ƙaruwar masu fama da cutar sikila a Jamhuriyar Kamaru 5 months ago 10:08
  22. Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi 6 months ago 10:11
  23. Illolin magungunan matsi ga lafiyar mata 6 months ago 10:06
  24. Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata 6 months ago 9:59
88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108

Every podcast with a public feed, played straight from the people who make it.

Browse

All podcasts Submit a podcast

Castuner

About CastunerPrivacyTerms

Language

English Català Español Euskara Galego Português Français Italiano Deutsch Polski Русский Svenska

© 2026 All Tuner Labs · Made with ❤️ in Poblenou, Barcelona

0:00 0:00