Wasanni

Messi ya yi bankwana da tawagar Argentina bayan doka wasanni 208

9:56

Shirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan mako, zai dubu ne kan bankwanan da Lionel Messi ya yi da tawagar Argentina.

A farkon watan Oktoban nan da muke ciki ne kyaftin ɗin tawagar ƙasar Argentina Lionel Messi, yayi bankwana da tawagar bayan kwashe tsawon shekaru 21 tana wakiltar ƙasar a wasannin matakin ƙasa da ƙasa.

Messi ya fara bugawa Argentina wasanni ne a ranar 17 ga watan…