Wasanni

Sharhi kan nasarar lashe gasar Premier League da Arsenal ta yi a bana

10:00

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci ya yi duba ne kan nasarar lashe gasar Firimiyar Ingila da Arsenal ta yi a kakar wasan bana, bayan kwashe tsawon shekaru 22 batare da tayi tozali da kofin ba. A Lahadin nan ne aka miƙawa Arsenal kofin bayan buga wasanta na ƙarshe a gasar a wannan kaka tsakaninta da Cystal Palace, inda aka tashi 2-1.

Tun kafin wasan na jiya ne dai aka nasarar da Arsenal a…