Kasuwanci
Borno na son farfado da tattalin arzikin waɗanda ricikin Boko Haram ya ɗaiɗaita
10:08
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda zuba jari daga kamfanoni masu zaman kansu zai taimaka wajen farfaɗo da tattalin arzikin jihar Borno da samar da hanyoyin dogaro da kai ga al'ummar da rikicin Boko Haram ya ɗaiɗaita.
Bayan kwashe shekaru da dama na rikicin Boko Haram da kuma tasirinsa ga tattalin arziki, gwamnatin jihar Borno da ke…