Wasanni

Nasarar tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya akan Comoros

9:51

Shirin 'Duniya Wasanni' a wanan mako tare da Khamis Saleh zai dubu ne kan nasarar da tawagar Super Falcons ta samu kan Comoros, inda a makon da ya gabata ne aka kammala wasa na biyu na zagaye na biyu na neman zuwa gasar Olympics da aka yi tsakanin tawagar mata ta Super Falcons ta Najeriya da takwararta ta Coromos.

An dai buga dukkanin wasanni biyu ne a filin wasa na Remon Star da ke garin…